It was obvious that last year' KNSG disburse a scholarship award for kano States students of 2013/14 academic session. This means that the next batch is 2014/15 session but unfortunately what wee seee now , qualified and cleared students of 2014/15 sessions that had received their awarding letter from KSSB are not among the beneficiaries of this award, in fact they have been completely skipped.and only students of 2015/16 sessions are the beneficiaries.
Please we are calling the KSSB and National association of kano states students (NAKSS) to fear Allah and advocate for us , so that we will be included in the list.
Many students were disappointed and unhappy speculating on the issue.
This is the comments of one students in social media:
"cholarship Manuba.
By: Abubakar Yaro Naaba
STESA PRESIDENT BUK CHAPTER
21/08/2018.
Ina Kira da Jan hankalin NAKSS PRESIDENT, bisa wannan alamari na biyan tallafin karatu ga Dalibai yan asalin Jihar Kano, Domin katuna cewar Dalibai ne suka zabe ka Kuma duk matsayin da Kake Kai sune sanadi.
A watannin baya Gwamnatin jihar Kano ta bada sanarwar cewar zata biya tallafin karatu amma iya yan shekarar 2012/2013 session, sannan akayi 2013/2014. Wanda yanxu 2014/2015 yakamata ayi. Amma sai mukaji sanarwar 2015/2016. Za ayi, Wanda Yayi nuni da cewar duk wani Wanda yake Level 4 yanxu indai ba D. E student bane, toh wallahi babu shi aciki. To Ina Mai baka shawarar cewar agaggauta sako yan 2014/2015. Domin muna da labarin cewar wannan selection din Kai kayisa, Domin Gwamna dakansa yabada sanarwar yafitar maku da kudin 350million.kuma E. S take mikama takardar approval tace kukawo tsarin da yakamata ayi. Kukaje kukayi San zuciyarku akai. Kuma yan 2014/2015 yakamata abawa Domin sufa suna dab dagama makaranta, sannan Kuma bafa su taba karban scholarship ba. Sannan Idan Kuma ba haka ba kagayawa gwamnatin Kano da hukumar bada tallafin karatu Ko su saka 2014/2015 session kokuma su biya mutane kudin da suka kashe na scratch card da kudin mota da wahalar da sukayi wajen zuwa screening. Sannan sako zuwa E. S. Scholarship board. Wannan Dues din da za, a cirewa NAKSS Yayi yawa. N 1000. duk akan kowanne Dalibi.
Aqarshe Ina Kira ga yan uwa na Dalibai da ku kwantar da hankalinku Domin bazamu bari acuce ku ba akan hakkinku, da yardar Allah Xamuyi duk me yuwuwa wajen Ganin anbaku Kuma hakkinku. Don haka kuzama cikin shiri Domin zamu gudanar da Zanga Zangar Limana, zamu gayyato yan Jaridu mugayawa duniya abunda ke faruwa na wannan abun kunyar.
Sign......
By: Abubakar Y Na Abba
STESA PRESIDENT.
NEW RELEASES
NNU INTRODUCE NEW PAYMENT SYSTEM 2019
NNU income program introduce a new payment system that is more faster and well comprehensive than the previous methods. in this methods NNU...
-
NNU income program introduce a new payment system that is more faster and well comprehensive than the previous methods. in this methods NNU...
-
SA TACKLES ABUTH OVER EXCLUSION OF NURSES FROM INTERNSHIP ADVERT The Chief Medical Director, Ahmadu Bello University Teaching Hospital (A...
-
Method of Application Interested candidates are to: Make sure you are currently on the official recruitment portal https://naportal....